Jagora ya jaddada a wata ganawa da ya yi da jami'an gwamnati da jakadun kasashen musulmi:
IQNA - A safiyar yau a wata ganawa da gungun jami'an gwamnati da jakadun kasashen musulmi, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi kira da fuskantar cin zarafi da kwacen manyan kasashe masu dogaro da hadin kai da fahimtar al'ummar musulmi. Yayin da yake jaddada 'yan uwantakar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga dukkanin kasashen musulmi, ya ce: Hanyar da za a bi wajen tunkarar laifuffukan da ba a taba gani ba na gwamnatin sahyoniyawa da magoya bayanta a kasashen Palastinu da Lebanon, ita ce hadin kai da jin kai da kuma harshen gama gari a tsakanin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3493022 Ranar Watsawa : 2025/03/31
Tehran (IQNA) Da dama daga cikin kasashen Larabawa da na Musulunci sun yi Allah-wadai da matakin da Paris ta dauka kan harin da aka kai kan Manzon Allah (SAW) a kasar Faransa da kuma abin da suka bayyana da kalaman nuna kyama da cin zarafi daga shugaban Faransa Emmanuel Macron.
Lambar Labari: 3489214 Ranar Watsawa : 2023/05/28
Tehran (IQNA) A jiya 18 ga watan Mayu ne aka fara taron koli na tattalin arzikin kasar Rasha da na kasashen musulmi karo na 14, tare da halartar wakilan kasashe 85 da suka hada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Kazan, babban birnin Jamhuriyar Tatarstan ta Rasha.
Lambar Labari: 3489168 Ranar Watsawa : 2023/05/19
Tehran (IQNA) Gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta dauki mataki hana bayar da izinin shiga cikin kasarta ga kasashe 13 da suka hada da na larabawa da na musulmi.
Lambar Labari: 3485403 Ranar Watsawa : 2020/11/26